(Hotuna) Kalli babban katafaren gidan Sarkin waka Nazir M Ahmad da zai koma a ciki - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

(Hotuna) Kalli babban katafaren gidan Sarkin waka Nazir M Ahmad da zai koma a ciki

Aug 21, 2023


Kamar yadda zaku gani a wannan articles din mun kawo muku wasu hotunan katafaren sabon gidan naziru sarkin waka da yazama abin kallo ga mutane. 

@auwerlu cewa yake: Kai har wani alfahari kake d wannan gidan mstwwww gidan bawani gidan bah kazo sae Damien kakuyi d d wani gidan na y kubayi 


@muhammad_daha01 cewa yake :

@__auwerlu__ talaka uban yan hassada. @wakili_rgy cewa yake 

@__auwerlu__ inba sa a akayi ba duk garin kuma babu irin wannan Gidan kana talaka Amma sai Hassada da kyashi kafita mana kaima kaje kanemi naka. 

@ussey_shinkafi cewa yake : Sarkin Waka Namu Maqiyanka fada wanka Ubangiji allah kara daukaka.