$5 Akan kowanne Avacoin idan sukayi listining a cikin wadannan Exchangers Binance, Bybit da Kuma OKX - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

$5 Akan kowanne Avacoin idan sukayi listining a cikin wadannan Exchangers Binance, Bybit da Kuma OKX

Jul 8, 2024


$5 Akan kowanne Avacoin idan sukayi listining a cikin wadannan Exchangers Binance, Bybit da Kuma OKX 


Kamar yadda wani masani akan harkan crypto ya bayyana Wanda yasamu wannan ingantaccen bayani ne Daga shafin na avacoin ne.


Ga bainda yake cewa:


Ƴan Baiwa Jira Ya Ƙare Ga Duk Wanda Yasan Yayi Mining Ɗin Avacoin Domin Kuwa Sun Saki Update Mai Zafi.


"Avacoin Sukace Yau Zamu Bawa Miner's Ɗin Mu Mamaki Domin Kuwa Mun Kammala Tattaunawa Da Manyan Exchangers Irinsu Binance Da Bybit Da Kuma OKX Zamu Zuba Kuɗaɗe Masu Yawa Irin Kuɗaɗen Da Ba'a Taɓa Sakawa Kowanne Irin Project Ba. Ku Zama Cikin Shiri.


Duk Avacoin Ɗaya Muna Saran Zai Iya Kai $5 Idan Mukayi Listining Ɗinsa Don Haka Ku Shirya Zamu Maimaita Ku Shirya, Ku Zauna Cikin Shiri.


Sorry Miners Kadan Daga Cikin Mafarkin Da Nayi Kenan Ɗazu Da Na Kwanta Banci Abinci Ba.